Gundumar Shaharah

Gundumar Shaharah


Wuri
Map
 16°10′N 43°50′E / 16.17°N 43.83°E / 16.17; 43.83
Ƴantacciyar ƙasaYemen
Governorate of Yemen (en) Fassara'Amran Governorate

Babban birni Shaharah
Yawan mutane
Faɗi 43,738 (2004)
• Yawan mutane 249.08 mazaunan/km²
Home (en) Fassara 5,484 (2004)
Labarin ƙasa
Yawan fili 175.6 km²
Altitude (en) Fassara 1,970 m
Sun raba iyaka da

Gundumar Shaharah ( Larabci: مديرية شهارة‎ ) gunduma ce ta lardin Amran, Yemen.[1] Ya zuwa 2003, gundumar tana da yawan mazauna kimanin dubu 43,738.[2][3] Shaharah nan ne babban birnin gundumar.

  1. geonames
  2. "Districts of Yemen". Statoids. Retrieved October 17, 2010.
  3. "World Gazetteer". Archived from the original on February 9, 2013.

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy